SMART〽️(@YusufSKF00) 's Twitter Profileg
SMART〽️

@YusufSKF00

|1 Health Practitioner|

|طالب القرءان والسنة🕋|

| Vaccinator 💉 |

| Immunization Officer |

ID:1227138976554921984

calendar_today11-02-2020 07:55:19

32,1K Tweets

18,7K Followers

9,3K Following

Sir_Nercedy(@Sir_Nercedy) 's Twitter Profile Photo

Babu kunya babu tsoron Allah yayi Sallama Wai yazo Amsar kudin Wuta 😂

Nace bara na dafe maka tsanin kahau sama ka yanke kabani wayarmu 👐🏼

account_circle
Sir_Nercedy(@Sir_Nercedy) 's Twitter Profile Photo

N35k per each 🏷️
Kano 🕹️ Nation wide deliver 🚚
07031300363 ☎️

Please repost when you come across 🔁🙏🏽

N35k per each 🏷️ Kano 🕹️ Nation wide deliver 🚚 07031300363 ☎️ Please repost when you come across 🔁🙏🏽
account_circle
JIYA BA YAU BA.(@knowledgeable00) 's Twitter Profile Photo

JIYA BA YAU BA.

Tarihin Ganuwar Birnin Kano

Tsofaffin birane kamar su Kwatarkwashi da Birnin 'Yandoto da Birnin Katsina da kuma birnin Kano suna da Ganuwa. Akan gina ganuwar gari ne kuwa domin a kare gari daga hare-hare da suka yi yawa a wancan zamani. Birnin Kano ko ace

JIYA BA YAU BA. Tarihin Ganuwar Birnin Kano Tsofaffin birane kamar su Kwatarkwashi da Birnin 'Yandoto da Birnin Katsina da kuma birnin Kano suna da Ganuwa. Akan gina ganuwar gari ne kuwa domin a kare gari daga hare-hare da suka yi yawa a wancan zamani. Birnin Kano ko ace
account_circle
JIYA BA YAU BA.(@knowledgeable00) 's Twitter Profile Photo

JIYA BA YAU BA.

Yarin Kano Dashi Da Dogarawansa 1936.

Yari Sarauta ce Shi Ne Mai Kula Da Gidan Kurkuku (Shi ne Yasa Ake Cewa Kurkuku Gidan Yari) A Da Kafin Zuwan Turawa Sarkin Kasa Ne, ke Da Alhakin Nada Alkalai Da Kuma Yari, a Turance (Controller-General of Prisons).

Bayan

JIYA BA YAU BA. Yarin Kano Dashi Da Dogarawansa 1936. Yari Sarauta ce Shi Ne Mai Kula Da Gidan Kurkuku (Shi ne Yasa Ake Cewa Kurkuku Gidan Yari) A Da Kafin Zuwan Turawa Sarkin Kasa Ne, ke Da Alhakin Nada Alkalai Da Kuma Yari, a Turance (Controller-General of Prisons). Bayan
account_circle
ZAYN AREWA CAP𝕏🛍️🛒(@Ahmad__Gentle) 's Twitter Profile Photo

Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun.
Kullu nafsin za'ikatul maut🥺💔.

Earlier today I lost my father to the cold hand of death, Allahummag-firlahum warhamhum.

Kindly say a prayer to my father, if this tweet pop on your TL.

Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun. Kullu nafsin za'ikatul maut🥺💔. Earlier today I lost my father to the cold hand of death, Allahummag-firlahum warhamhum. Kindly say a prayer to my father, if this tweet pop on your TL.
account_circle
Aliyu Kasim(@AleeKaseem) 's Twitter Profile Photo

Hello, I just say make I reintroduce myself…

I'm Aliyu Kasim (Nagari), a fisheries scientist with combined experience in aquaculture and general business management. I'm passionate about sustainable seafood production, conservation, and leveraging my expertise to drive

account_circle