BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profileg
BBC News Hausa

@bbchausa

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

ID:18168536

linkhttp://www.bbchausa.com calendar_today16-12-2008 18:29:17

104,2K Tweets

2,2M Followers

46 Following

Follow People
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Sheikh Abdul Aziz bin Abdullah Al Falah, wanda ya riƙe muƙamin mataimakin shugaban Masallacin Annabi da ke birnin Madina na lokaci mai tsawo ya rasu ne ranar Talata.

Sheikh Abdul Aziz bin Abdullah Al Falah, wanda ya riƙe muƙamin mataimakin shugaban Masallacin Annabi da ke birnin Madina na lokaci mai tsawo ya rasu ne ranar Talata.
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Masu kallo na ganin kamar cewa ƙarfin Inter da Atletico Madrid Madrid ɗaya ne, sai dai yau za a kece raini tsakanin ƙungiyoyin biyu a wasan Champions League.

Akwai kuma wasan PSV da Dortmund.

Su wane za su yi nasara a wasannin yau?

Masu kallo na ganin kamar cewa ƙarfin Inter da Atletico Madrid Madrid ɗaya ne, sai dai yau za a kece raini tsakanin ƙungiyoyin biyu a wasan Champions League. Akwai kuma wasan PSV da Dortmund. Su wane za su yi nasara a wasannin yau?
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Mbappe zai ƙulla yarjejeniyar shekara biyar da Real Madrid, inda zai riƙa karɓar albashin Yuro miliyan 15 a kowace kakar wasa.

Madrid za kuma ta ba shi kyautar Yuro miliyan 150 idan ya saka hannu kan kwantiragi.

Mbappe zai ƙulla yarjejeniyar shekara biyar da Real Madrid, inda zai riƙa karɓar albashin Yuro miliyan 15 a kowace kakar wasa. Madrid za kuma ta ba shi kyautar Yuro miliyan 150 idan ya saka hannu kan kwantiragi.
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

A cewar gwamnatin ta Ghana, matakin zai fara aiki ne a watan Janairun shekarar nan, wannan na nufin cewa gwamnati za ta biya ma'aikatan sabon albashin na watannin da suka gabata.

Hakan na zuma ne bayan da 'yan Ghana suka koka kan halin matsin rayuwa da ake fuskanta a kasar.

A cewar gwamnatin ta Ghana, matakin zai fara aiki ne a watan Janairun shekarar nan, wannan na nufin cewa gwamnati za ta biya ma'aikatan sabon albashin na watannin da suka gabata. Hakan na zuma ne bayan da 'yan Ghana suka koka kan halin matsin rayuwa da ake fuskanta a kasar.
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Kakakin kotunan Kano, Baba Jibo Ibrahim ya shaida wa BBC cewa alƙalin ya ɗauki wannan matakin ne saboda halin da Murja Kunya ta nuna a gaban shi wanda ya nuna alamun rashin cikakken hankali.

Karin bayani - bbc.in/48inXZC

Kakakin kotunan Kano, Baba Jibo Ibrahim ya shaida wa BBC cewa alƙalin ya ɗauki wannan matakin ne saboda halin da Murja Kunya ta nuna a gaban shi wanda ya nuna alamun rashin cikakken hankali. Karin bayani - bbc.in/48inXZC
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Ƴan Najeriya sun mayar wa ɗan Tinubu martani bayan ya ce 'a yi haƙuri da halin ƙunci'

Ƙarin bayani - bbc.in/48hIZre

Ƴan Najeriya sun mayar wa ɗan Tinubu martani bayan ya ce 'a yi haƙuri da halin ƙunci' Ƙarin bayani - bbc.in/48hIZre
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Likitan dabbobin dai ya shafe shekara tara yana kula da zakin kafin ya yi ajalinsa.

Karin bayani - bbc.in/3I3PWl9

Likitan dabbobin dai ya shafe shekara tara yana kula da zakin kafin ya yi ajalinsa. Karin bayani - bbc.in/3I3PWl9
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Wa ya fi yawan tafiye-tafiye tsakanin Shugaba Bola Tinubu da tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a cikin watanni tara na farko kan mulki?

Binciken BBC ya nuna cewa Buhari ya zarce Tinubu a yawan tafiya amma kuma Tinubu ya fi shi daɗewa a waje.

Wa ya fi yawan tafiye-tafiye tsakanin Shugaba Bola Tinubu da tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a cikin watanni tara na farko kan mulki? Binciken BBC ya nuna cewa Buhari ya zarce Tinubu a yawan tafiya amma kuma Tinubu ya fi shi daɗewa a waje.
account_circle