Fatima M Bashir🥀🍂(@binaffah) 's Twitter Profileg
Fatima M Bashir🥀🍂

@binaffah

A Duk Lakacin Da Labarin Mutuwa Na Yazo Muku, Ku Yafe Min, Kuyi Min Adu’ar Samun Rahma 🙏🏻🥺😭

ID:1243442321745739776

linkhttp://Fateemah.com calendar_today27-03-2020 07:38:59

7,5K Tweets

15,6K Followers

47 Following

Fatima M Bashir🥀🍂(@binaffah) 's Twitter Profile Photo

Result din TAHAJJUD sai fitowa yake 🤩Wasu aure, Wasu engagement, Wasu gida, Wasu mota..
Yaa Allah ka rabamu da carry over 🥲🥺

account_circle
Fatima M Bashir🥀🍂(@binaffah) 's Twitter Profile Photo

Kowa xa a tashe shi ranar kiyama tare da wanda yake kauna. Allah ka tashe mu tare da Ma’aiki Sallallahu Alaihi wa Sallam.

account_circle
Fatima M Bashir🥀🍂(@binaffah) 's Twitter Profile Photo

Alhamdulillah!
Alhamdulillah!!

Allah ya karawa annabi daraja 🙏🏻🥰Yau kam muna cikin alkhairi da yardan ALLAH.

account_circle
Fatima M Bashir🥀🍂(@binaffah) 's Twitter Profile Photo

LAST FRIDAY IN RAMADAN. Yaa Allah ka karba mana ibada dun mu, Allah kasa mun dache da RAHMAN ka 🙏🏻🥺Allah kaba sa’a duniya da lahira.

account_circle