Confam News Hausa(@ConfamNewsHausa) 's Twitter Profile Photo

Dalilin Da Ya Sa Na Cinna Wa Masallaci Wuta - Wanda Ake Zargi Ya Yi Bayani Ga Ƴan Sanda

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke wani matashi mai suna Shafi’u Abubakar mai shekaru 38, wanda ya kona wani masallaci tare da kulle masallata a cikin masallacin Larabar

account_circle
Confam News Hausa(@ConfamNewsHausa) 's Twitter Profile Photo

An Kashe Mutane Uku Sakamakon Faɗan Da Ya Ɓarke A Kan Tukunyar Miya

Wani ganau mai suna Hassan Dogo, ya bayyana cewa wani ɗan jari bola ya yi yunƙurin satar tukunyar miya ta wata mata, amma sai ta fi ƙarfinsa sannan ta lakaɗa masa duka bayan matar ta sanar da maƙwabta da masu

Mafi Ƙarancin Albashi: Ƙungiyar Ƙwadago Ta Yi Watsi Da Tayin Gwamnatin Tarayya Na Naira Dubu Arba'in Da Takwas

A ranar Laraba ne kungiyar kwadagon ta fice daga taron kwamitin mafi karancin albashi da gwamnatin tarayya ta yi kan karin albashin N48,000 daga baya.

Ku tuna cewa

Confam News(@ConfamNewsNG) 's Twitter Profile Photo

You are not the first woman to see her period, so your menstruation is not the problem. You are simply not a peaceful person — Apostle Femi Lazarus

account_circle
Confam News(@ConfamNewsNG) 's Twitter Profile Photo

VIDEO: Meet Oluchukwu Owowoh, a second lieutenant, who completed her training at the Royal Military Academy, Sandhurst, UK

account_circle
Big Brother Naija(@BBNaija) 's Twitter Profile Photo

Team Wizkid just concluded their Confam Fashion Show 🔥

Did you enjoy it?

Click here 👉🏿 bit.ly/3Bbc62n for more gist

Team Wizkid just concluded their Confam Fashion Show 🔥

Did you enjoy it? 

Click here 👉🏿 bit.ly/3Bbc62n for more #BBNaija gist
account_circle
Confam News(@ConfamNewsNG) 's Twitter Profile Photo

Labour Unrest Escalates as Protesters Confront Nigeria's Electricity Regulatory Commission Over Tariff Hike

Workers led by Joe Ajaero of the Nigeria Labour Congress protested against the recent electricity tariff hike at the Nigeria Electricity Regulatory Commission headquarters

account_circle