your online anatomist(@itz_amir555) 's Twitter Profile Photo

Rayyan Tilde Mamman mutumin kirki ne
Duk unguwa kowa ya sani
Ga kyautatawa iyayen sa da mutane
Mamman ya taimake ni sosai a wurin karatu na
Ya koya min abubuwa da dama
Wallahi I'm still in shock But i know in Sha Allah mamman is in a better place
Allah ya jikan mamman yasa ya huta
Ameen

account_circle