Mai Kwali(@AyshaJikamshi) 's Twitter Profileg
Mai Kwali

@AyshaJikamshi

Professional Graphic Designer 👩‍🎓

♡ Design Marque Enterprise 👩‍💻
اللهم اني اسالك الجنة

ID:856899610601820161

linkhttps://www.instagram.com/design.marque.ng calendar_today25-04-2017 15:56:02

23,1K Tweets

5,9K Followers

920 Following

Zia(@Ziyaatulhaqq) 's Twitter Profile Photo

Wannan magana dai ba gaskia bane domin amaren ma shigan banza suke kuma ban taɓa ji an pasa aure ba saboda wata amarya ta bar kirji a waje or kayan ta da slit har cinya. A dai gyara shiga saboda Allah ba dan samun samari ba. From all indications su suna son shigar banza.

account_circle
Muhammad Malumfashi(@m_malumfashi) 's Twitter Profile Photo

Mutane ba su san martabar mara lafiya da gawa ba. Babu dalilin da zai sa ka dauki hoton gawa ko mai jinya babu sutura.

Allah ya isa.

account_circle
Adda Fadi(@Adda__Fadi) 's Twitter Profile Photo

Why would you even snapped people at their lowest. Duk wanda ina cikin irin wannan halin ya dauki hoto na Wallahi sai munyi Shari’a dashi, ko gawata idon aka dauka wallahi ban yafe ba sai munje gaban Allah ya mana shari’a I can forgive everything I mean everything but not this 😡

account_circle
AntyZee🤩(@Zayynab1000) 's Twitter Profile Photo

If my husband is bringing in a second wife, babu matsala fah, but he should get ready because aljihunsa zaiyi kuka sosai, zaisha “bani bani” ai wadata ce ya kawo ya qara auren😂😂

account_circle