Sir_nagaree(@SirNagaree) 's Twitter Profileg
Sir_nagaree

@SirNagaree

Your Number one phone plug
Beirut road Rabi'atu Plaza shop number 32
Kano N0: 08027308852

ID:1535616806404096001

calendar_today11-06-2022 13:36:04

9,5K Tweets

3,6K Followers

1,3K Following

Sir_nagaree(@SirNagaree) 's Twitter Profile Photo

TAPSWAP

Wanda bai fara Mining na Tapswap ba yayi ƙokari ya fara, wannan Mining na Tapswap zai iya fin NOTCOIN nesa ba kusa ba.

Ga Link domin fara Tapswap 👇
Your referral link: t.me/tapswap_bot?st…

TAPSWAP Wanda bai fara Mining na Tapswap ba yayi ƙokari ya fara, wannan Mining na Tapswap zai iya fin NOTCOIN nesa ba kusa ba. Ga Link domin fara Tapswap 👇 Your referral link: t.me/tapswap_bot?st…
account_circle
Sir_nagaree(@SirNagaree) 's Twitter Profile Photo

ME MUKE SO GWAMNATY TAYI MANA🤷🏻‍♂️

Mutane 10 a gaban mutane 50 zasu yiwa mutum daya kwacen babur ko waya, muna kallan su zasuyi abinda sukaga dama kuma sutafi babu wanda zai tanka musu, sai bayan sun tafi sai muce laifin gwamnaty ne tayaya yazama laifinta🤷🏻‍♂️

Idan jami'an tsaro…

account_circle
Sir_nagaree(@SirNagaree) 's Twitter Profile Photo

TUN BAYAN KAMMALA MINING DIN NOTCOIN....

Babu minings din dana rikewa wuta kamar MEMEFI COIN da TAPSWAP yinsu nake ba tare da kaukautawa ba, a zuciyata nake jin kamar wadannan projects zasu iya samar da babban alheri ga masu Mining dinsu...

1.. Memefi coin a Telegram ake Mining…

account_circle
Sir_nagaree(@SirNagaree) 's Twitter Profile Photo

Akwai wata karamar mara kunya Amina Naso ace a bayan sallah nan zan yi mata wankin babban bango na nuna mata ko kura ta mutu tafi karfin kare yazo kan gawarta🙅🏻‍♂️
Amma wanda suka isa dani sun hanani.
Amina Kisani wlh kika kara shiga Sabgata wlh saina tona miki asiri nasan komai…

account_circle
Sir_nagaree(@SirNagaree) 's Twitter Profile Photo

Alhamdulillah 🥰🙏🏻
Wlh mu 'yan mining muna cikin Alkhairi dumu dumu🕺🏻💃🏻

0.012 Ton kwatankwacin N81 shine farashin kowanne NOT, idan kana da NOT guda dubu goma hakan na nufin zaka samu sama da Naira dubu dari Takwas....

Lallai yan Baiwa zasu famtama....

Alhamdulillah 🥰🙏🏻 Wlh mu 'yan mining muna cikin Alkhairi dumu dumu🕺🏻💃🏻 0.012 Ton kwatankwacin N81 shine farashin kowanne NOT, idan kana da NOT guda dubu goma hakan na nufin zaka samu sama da Naira dubu dari Takwas.... Lallai yan Baiwa zasu famtama....
account_circle