♻️ DOUBLE🤳RETWEET ♻️(@StillYoursADD) 's Twitter Profile Photo

Dauda Kahutu RARA ya Tarwatsa rayuwar yarinyar nan.......😎

Kafin yayi mata waƙa, Da hijabinta, Bayan waƙa ta koma Gyale...😎

Kafin waƙa 👇. Bayan waƙa 👇.

account_circle
♻️ DOUBLE🤳RETWEET ♻️(@StillYoursADD) 's Twitter Profile Photo

I even asked the price of this brand new cars, But see what happened.

Where I'm hoping to get the money, the Account being suspended.....😭

Innalillahi wa'inna illaihi raju'un,😭.

Waɗannan sune yaran da suka rasa ransu Sanadiyyar faɗawa ruwa a Gadar RIVER KADUNA, Bayan sun dawo makarantar Islamiyya dake anguwar Nassarawa. Muna roqon Allah ya gafarta musu.

Muna kira ga iyaye a ƙara sa ido a kan Yaransu...😎