Haruna Rasheed(@dan_yariima) 's Twitter Profileg
Haruna Rasheed

@dan_yariima

Allahumma inni as'aluka husnal khatimah.

ID:1143465175

calendar_today02-02-2013 21:25:19

106,5K Tweets

5,7K Followers

927 Following

I Z A L A(@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Wallahi tallahi ni mantawa nake tsohon sarki ma shi ne shugaban wata kungiya, balle ma har in daura magana ta saboda kungiyanci.

Ni ba makakke bane irin ku!👍🏻

account_circle
Khalifa Shelby(@umarkhalifa19) 's Twitter Profile Photo

Ka gama turancin a hau napep da tsada,kasai masara da tsada.

Few masu civic 99 su kwana a layin mai.

Allah ya isa kudin napep daba tafiyar N50 yanzu. Bazan yafe ba wallahi.

Banda nakai zuciya nesa jiya dana mari wani econs yana trekking a magaji rumfa.

account_circle
I Z A L A(@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

In mutum yana so ya Zage ni sai ya dauko wani cikin Malamai na ya zaga, shi a dole ya zage ni indirectly.

Allah Sarki, wato Allah ne yake bude ma Malaman nan wata hanya ta samun lada sai jahilai su zo suna zagi da aibata su.

Darajar su tana kara gaba kai kuma darajar ka tana…

account_circle
Abdullahi x(@boss_shazzy_) 's Twitter Profile Photo

if u are against what I Z A L A said about SLS then its either u are from a very rich family or u are sick
cos how tf can u tell us subsidy removal was good idea when u don't have enough resources to back it up if its being removed

account_circle
I Z A L A(@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Yes I campaigned for Muslim-Muslim ticket, and No regrets about that coz my intention was pure and Allah knows best.

However, whenever they do right, we’ll commend and pray for them, whenever they do wrong base on our understanding, we’ll as well criticize and pray for them.…

Yes I campaigned for Muslim-Muslim ticket, and No regrets about that coz my intention was pure and Allah knows best. However, whenever they do right, we’ll commend and pray for them, whenever they do wrong base on our understanding, we’ll as well criticize and pray for them.…
account_circle
I Z A L A(@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Farko dai ni ba Sarkin kowa bane, kuma bana bukatar haka.

Na biyu, Babu wata Gwamnati da ta gaba ta da babu bashi akan ta ko ba ta ciyo bashi ba, haka zalika har a kasashen duniya mafi yawan su suna biyan subsidy in one way or the day. Kuma duk da haka be hana su suyi gyara ba.…

account_circle