BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Ƙungiyoyin ƙwadago sun yi fatali da ƙarin albashin ma'aikata a Najeriya

Ƙarin bayani - bbc.in/3Wmnt24

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Yau ce Ranar Ma'aikata ta Duniya inda a wannan ranar ake jinjina wa ma'aikata tare da gode masu bisa jajircewa wajen gudanar da ayyukansu.

A tattaunawar da ya yi da BBC, Gwamnan jihar Katsina Mallam Dikko Umaru Radda ya ce sun samu dabarun hanyoyin da za su shawo kan matsalar tsaron da ke addabar jihohinsu yayin zuwansu Amurka.

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Firaministan ƙasar, Kassim Majaliwa ya ce an kashe tashoshin wuta biyar don rage yawan makamashin da ake samar wa ga babban layin wuta na ƙasar.

Majaliwa ya kuma ƙara da cewa Tashar Lantarki ta Mwalimu Nyerere kaɗai ta isa ta samar da wutar ga manyan biranen ƙasar.

Hakan na nufin cewa 'yan Najeriya za su iya fara karɓar kayyayaki kamar gidaje da biyan kuɗin makaranta da kuma kuɗin asibiti a kan bashi.

Karin bayani - bbc.in/3xR0QZw

Sa'id Sirajo(@SaSirajo31) 's Twitter Profile Photo

The governor of Katsina state, Malam Dikko Umaru Radda, Ph.D. is the first governor in Northern Nigeria who started looking at the security problem in northern governorates, which is why he created volunteer security forces to eliminate terrorists
BBC News Hausa
Elon Musk

The governor of Katsina state, Malam @dikko_radda is the first governor in Northern Nigeria who started looking at the security problem in northern governorates, which is why he created volunteer security forces to eliminate terrorists
@bbchausa
@elonmusk
account_circle
Abba El-mustapha(@abbaelmustaph1) 's Twitter Profile Photo

Press release.
25/4/2024.

HUKUMAR TACE FINA-FINAI TA KARRAMA KAFAR YADA LABARAI TA BBC HAUSA TARE DA WASU GWARAZAN MATA MARUBUTA GUDA TAKWAS(8).

A kokarin sa na farfado da rubutun adabi da Kara karfafa gwiwa ga marubutan hausa dake fadin jahar Kano.