TRT Afrika Hausa(@trtafrikaHA) 's Twitter Profile Photo

Ambaliyar ruwa da ta auka wa lardin Baghlan na kasar Afghanistan ta kashe sama da mutum 200 da lalata gidaje sama da 1,500, a cewar hukumomi.

Mahukunta sun ayyana dokar ta-baci saboda ambaliyar ta shafe sama da kashi 40 na gonakin kasar.

account_circle
TRT Afrika Hausa(@trtafrikaHA) 's Twitter Profile Photo

Gwamnatin jihar Kano ta sanya hannu kan dokar yin gwajin lafiya kafin aure a farkon makon nan. Mun yi nazari kan abin da sabuwar dokar yin gwajin lafiya kafin aure a jihar Kano ta ƙunsa.

account_circle
TRT Afrika Hausa(@trtafrikaHA) 's Twitter Profile Photo

Babban Bankin Nijeriya ya sanar da wani sabon haraji da za a riƙa cire wa duk wanda ya tura kuɗi daga asusun ajiyarsa na banki.
Mun yi nazari kan abin da dokar ta ƙunsa da kuma tasirinta ga tattalin arzikin Nijeriya.

account_circle
Northern blog(@northern_blog) 's Twitter Profile Photo

Ga dikkan alamo wasu sunfirgita da dokar nan

Hakan na nufin cewa daga yanzu babu wani aure da za a ɗaura a jihar har sai an gabatar da takardar sakamakon Gwajin, cutar hanta (Hepatitis B da C), da na ƙwayar cuta mai karya garkuwar jiki (HIV) dakuma Genotype

Ga dikkan alamo wasu sunfirgita da dokar nan

Hakan na nufin cewa daga yanzu babu wani aure da za a ɗaura a jihar har sai an gabatar da takardar sakamakon Gwajin,  cutar hanta (Hepatitis B da C), da na ƙwayar cuta mai karya garkuwar jiki (HIV) dakuma Genotype
account_circle
TRT Afrika Hausa(@trtafrikaHA) 's Twitter Profile Photo

Dokar wadda za ta fara aiki ranar 13 ga watan Mayun 2024, ta bayyana cewa duk wanda aka samu da laifin saɓa wa tanadinta, to ya aikata laifi, kuma zai iya fuskantar tarar biyan Naira dubu ɗari biyar har tsawon shekaru biyar.
Cikakken labari 👇🏻
buff.ly/4do7Xcp

Auwalu Ahmad Gaya(@AuwaluAhmadGay6) 's Twitter Profile Photo

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya rattabu hannu kan dokar gwajin jini ga amarya da ango kafin daura musu aure.

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya rattabu hannu kan dokar gwajin jini ga amarya da ango kafin daura musu aure.
account_circle
Abbankanawa Reporters(@abbankanawa_R) 's Twitter Profile Photo

Dokar wacce za ta fara aiki ranar 15 ga watan Mayu za ta wajabta yin gwajin kwayoyin haliittun gado da na cutar HIV da kuma cutar hanta.

BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Dokar wacce za ta fara aiki ranar 15 ga watan Mayu za ta wajabta yin gwajin ƙwayoyin haliittun gado da na cutar HIV da kuma cutar hanta.

Karin bayani - bbc.in/3JRuRv5

Kwankwasiyya Reporters(@KKSY_Reporters) 's Twitter Profile Photo

Gwajin Lafiya ya zama dole kafin Aure a Kano....

Yau 07/05/2024 Gwamnan Kano ya Sanya dokar yin Gwajin Lafiya Kafin Aure. Yanzu ya Zama doka daga Ranar 13/05/2024 dole sai anyiwa ma'arauta gwajin (HIV, Hepatitis B da Génotype) Kafin Aure.

Allah Yasa Hakan yazama Alkhairi...

Leadership Hausa(@LeadershipHausa) 's Twitter Profile Photo

Abinda dokar ke nufi shi ne, yanzu ba za a kara aure a jihar ba har sai an gabatar da takardar shedar gwajin cuta mai karya garkuwar jiki ko makamantanta.

Karin bayani: hausa.leadership.ng

I Z A L A(@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

ZAN IYA RAGE SHEKARU, SABODA ZUWA BAUTAR KASA (NYSC) ?

Tambaya
Assalamu Alaikum Mal. tambayar ita ce: shin ya halasta mutum ya yi service bayan shekarun sa na yin NYSC sun wuce, a dokar Idan mutum ya kai shekaru (30) ba zai yi service ba, to Idan mutum ya yi, ya hukuncin sa

account_circle
TRT Afrika Hausa(@trtafrikaHA) 's Twitter Profile Photo

Wakilan jam'iyyar Republican da dama na Amurka sun gabatar da wasu ƙudirori biyu da za su tura daliban da aka kama a zanga-zangar goyon bayan Falasdinu zuwa Gaza na tsawon watanni shida tare da soke bizar ɗaliban ƙasashen duniya. 👇🏻
buff.ly/3yfYUdl