YarenmuHausa(@YarenmuH) 's Twitter Profile Photo

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da 'Abba Gida-gida' ya amince da nadin mutum guda 15 a matsayin masu bashi shawara akan harkokin daban daban

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da 'Abba Gida-gida' ya amince da nadin mutum guda 15 a matsayin masu bashi shawara akan harkokin daban daban

#YarenmuHausa #kanostategovernment
account_circle
NEW(@NEW49146364) 's Twitter Profile Photo

Please if you know any Nurse who is unemployed and willing to work with , tell them to send his CV to the following email address [email protected] immediately.

Please if you know any Nurse who is unemployed  and willing to work with #kanostategovernment, tell them to send his CV to the following email address sanizakari53@gmail.com immediately.
account_circle
BTV Hausa(@BTVhausa) 's Twitter Profile Photo

Kwamishinan ilimi mai zurfi Dr. Yusuf Ibrahim Ƙofar Mata ne ya sanar da haka, yana cewa, gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf ya rage rabin kuɗin makarantar amma ga ɗaliban jihar ta Kano kawai.

Kwamishinan ilimi mai zurfi Dr. Yusuf Ibrahim Ƙofar Mata ne ya sanar da haka, yana cewa, gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf ya rage rabin kuɗin makarantar amma ga ɗaliban jihar ta Kano kawai.

#btvhausa
#hausanewstv
#abbakabiryusuf
#abbagidagida
#kanostategovernment
#nigeriannews
account_circle
Health Promotion Awareness & Support Organization(@hepasoonline) 's Twitter Profile Photo

HEPASO's Chairman, Comrade Kabiru Hassan and his colleagues presenting
a congratulatory framed-text to Dr. Tijjani Hussain, the Executive Secretary
Kano State Primary Healthcare Management Board for his appointment
as Permanent Secretary by .

HEPASO's Chairman, Comrade Kabiru Hassan and his colleagues presenting
a congratulatory framed-text to Dr. Tijjani Hussain, the Executive Secretary
Kano State Primary Healthcare Management Board for his appointment
as Permanent Secretary by #KanoStateGovernment.
account_circle
Ibrahim Yakubu Tsanyawa🔴(@Tsanyawa_) 's Twitter Profile Photo

Kai Tsaye Daga Cikin Asibitin Murtala Muhammad bangaren Emergency A&E

YAYINDA mai Girma Gwamna Abba Kabir yusuf Zai Buɗeshi yau Ɗinnan

Muna Addu'ar Allah yasaka masa da Alhairi ya Tabbatar masa da Nasarar sa Ameen 🤲🤲🤲

#AbbaIsWorking
#KanoStateGovernment
account_circle
Gaya Youth Awareness Association (GAYAA)(@GayaYouths) 's Twitter Profile Photo

Organized by ActionAgainstHunger EU Office with support from UK aid Save the Children US DELI and @KanostateGovernment through Gaya Youth Awareness Association

The event aim to form an opinion on Kano state peculiarities towards having an all-inclusive Social protection policy for the state.

Organized by @ACF_EU with support from @UKaid @SavetheChildren @CDGP and @KanostateGovernment through Gaya Youth Awareness Association

The event aim to form an opinion on Kano state peculiarities towards having an all-inclusive Social protection policy for the state.
account_circle